Kabewa
Kabewa ko Kabushi (Cucurbita pepo), Kabewa Dai wata abace da ake amfani da ita wajen sarrafa abubuwan gargajiya. Musamman ma wajen yin miya. kuma akan yi amfani da ita ta hanyoyi daban daban. Musamman ɓangaren Fate. Sannan ana amfani da ita wajen yin miyar taushe. Ta na da sinadarai ma su matukar mahimmanci da kuma amfani a jikin ɗan adam musamman ma ta ɓangaren daya shafi lafiya a duniya gaba daya masana sun tabbatar da cewa tana da nau'o'i kala-kala kusan guda 18,[1][2][3].
Kabewa | |
---|---|
![]() | |
Conservation status | |
![]() Least Concern (en) ![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Cucurbitales (en) ![]() |
Dangi | Cucurbitaceae (en) ![]() |
Tribe | Cucurbiteae (en) ![]() |
Genus | Cucurbita (en) ![]() |
jinsi | Cucurbita pepo Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso |
kabewa, marrow (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
ManazartaGyara
- ↑ https://hausa.leadership.ng/amfanin-kabewa-ga-lafiyar-jiki/
- ↑ https://hausa.legit.ng/1133626-lafiyar-mutum-jarinsa-hanyoyi-6-na-inganta-lafiyar-dan-adam-da-kabewa-ke-yi.html
- ↑ https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html