John Kufuor

Shugaban kasar Ghana na biyar kuma Lauya

John Kofi Agyekum Kufuor (an haife shi 8 Disamba 1938) ɗan siyasan Ghana ne. Ya kasance shugaban ƙasar Ghana daga 7 ga Janairun 2001 zuwa 7 ga Janairun 2009. Ya kuma taɓa zama Shugaban ƙungiyar Tarayyar Afirka daga 2007 zuwa 2008.

Simpleicons Interface user-outline.svg John Kufuor
John Agyekum Kufuor - World Economic Forum on Africa 2008-2.jpg
Chairperson of the African Union (en) Fassara

30 ga Janairu, 2007 - 31 ga Janairu, 2008
Denis Sassou-Nguesso (en) Fassara - Jakaya Mrisho Kikwete (en) Fassara
2. Shugaban kasar Ghana

7 ga Janairu, 2001 - 7 ga Janairu, 2009
Jerry Rawlings - John Atta Mills
Member of the 1st Parliament of the 3rd Republic of Ghana (en) Fassara

24 Satumba 1979 - 31 Disamba 1981
Election: 1979 Ghanaian general election (en) Fassara
Member of the 1st Parliament of the 2nd Republic of Ghana (en) Fassara

1 Oktoba 1969 - 13 ga Janairu, 1972
District: Atwima-Nwabiagya (en) Fassara
Election: 1969 Ghanaian parliamentary election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Kumasi, 8 Disamba 1938 (84 shekaru)
ƙasa Ghana
Harshen uwa Yaren Akan
Ƴan uwa
Yara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta Exeter College (en) Fassara Bachelor of Laws (en) Fassara : Doka
Lincoln's Inn (en) Fassara
Osei Tutu Senior High School (en) Fassara
Kwalejin Prempeh
Jami'ar Oxford Master of Economics (en) Fassara : ikonomi
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Lauya da ɗan kasuwa
Kyaututtuka
Imani
Addini Katolika
Kiristanci
Jam'iyar siyasa New Patriotic Party

ManazartaGyara

Sauran yanar gizoGyara