John Atta Mills
Shugaban kasar Ghana na shida (1944-2012)
John Evans Fiifi Atta Mills (21 Yuli 1944 – 24 Yuli 2012) ɗan siyasar Ghana ne lauya, shugaban al'uma, ƙwararre a fannin tattara haraji kuma mai gudanar da wasanni. Ya zama
shugaban ƙasa bayanan an zaɓe shi a 2009. Ya rasu 24 Yuli 2014 sakamakon cutar Kansa.
Manazarta
gyara sasheSauran yanar gizo
gyara sasheMedia related to John Atta Mills at Wikimedia Commons</img>