Jerry John Rawlings (22 ga Yuni 1947 – 12 Nuwamba 2020) ɗan siyasan Ghana ne kuma jami’in soja. Ya yi aiki a matsayin Shugaban Ghana a jamhuriya ta huɗu yayi aiki daga 1993 zuwa 2001.

Simpleicons Interface user-outline.svg Jerry Rawlings
Jerry Rawlings visits AMISOM 02 (6874167713) (cropped).jpg
shugaba

1994 - 1996
Shugaban kasar Ghana

31 Disamba 1981 - 7 ga Janairu, 2001
Hilla Limann - John Kufuor
Shugaban kasar Ghana

4 ga Yuni, 1979 - 24 Satumba 1979
Fred Akuffo - Hilla Limann
Rayuwa
Haihuwa Accra, 22 ga Yuni, 1947
ƙasa Ghana
Mutuwa Korle Bu Teaching Hospital (en) Fassara, 12 Nuwamba, 2020
Makwanci Burma Camp (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Koronavirus 2019)
Yan'uwa
Abokiyar zama Nana Konadu Agyeman Rawlings  (1977 -
Yara
Karatu
Makaranta Achimota School (en) Fassara 1966)
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Soja
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin soja Ghana Air Force (en) Fassara
Digiri captain (en) Fassara
Ya faɗaci Second Liberian Civil War (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Armed Forces Revolutionary Council, Ghana (en) Fassara
National Democratic Congress (en) Fassara

Rawlings ya mutu a wani asibiti a Accra a ranar 12 Nuwamba Nuwamba 2020 daga COVID-19, yana da shekaru 73. [1]

ManazartaGyara

Sauran yanar gizoGyara

  1. Jerry Rawlings, ex-Ghanaian president, dies from COVID-19