Jami'ar Oxford
Jami'ar Oxford, tana a jihar Oxford a kasar Birtaniya. An kafa ta a shekara ta 1096. Kuma tana da dalibai da suka kai 23,195. [1]Shugaban jami'ar shi ne Chris Patten; mataimakin shugaban jami'ar kuwa shi ne Louise Richardson ce.
HotunaGyara
ManazartaGyara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.