Nasiru Gawuna

Ɗan Siyasar Najeriya

Nasiru Gawuna (an haife shi a shekara ta 1967 a karamar hukumar Nasarawa, a jihar Kano) mataimakin gwamnan jihar Kano ne mai ci daga watan Mayu a shekara ta 2019 (bayan Hafiz Abubakar).

Nasiru Gawuna
Rayuwa
Haihuwa Nasarawa (Kano), 6 ga Augusta, 1967 (56 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe