Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar Kano
Wannan shine jerin sunayen gwamnoni da masu Gudanarwa na jihar Kano. An kafa jihar Kano ne a ranar 27 ga Mayu 1967.[1][2]
jerin gwamnonin Kano | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Suna | mukami | Farkon mulki | karshen mulki | jam'iyya | Notes |
---|---|---|---|---|---|
Commissioner of Police, Audu Bako | Gwamna | May 1967 | July 1975 | Military | |
Colonel Sani Bello | Gwamna/Soja | July 1975 | Sept 1978 | Military | |
Group Captain Ishaya Shekari | Gwamna/Soja | Sept 1978 | Oct 1979 | Military | |
Alhaji Muhammadu Abubakar Rimi | Gwamna | Oct 1979 | May 1983 | PRP | |
Alhaji Abdu Dawakin Tofa | Gwamna | May 1983 | Oct 1983 | PRP | |
Alhaji Sabo Bakin Zuwo | Gwamna | Oct 1983 | Dec 1983 | PRP | |
Air Commodore Hamza Abdullahi | Gwamna | Jan 1984 | Aug 1985 | Military Governor | |
Colonel. Ahmed Muhammad Daku | Gwamna/Soja | Aug 1985 | 1987 | Military | |
Group Captain Mohammed Ndatsu Umaru | Military Governor | December 1987 | 27 July 1988 | Military | |
Colonel Idris Garba | Gwamna/Soja | Aug 1988 | Jan 1992 | Military | |
Architect Kabiru Ibrahim Gaya | Gwamna | Jan 1992 | Nov 1993 | NRC | |
Colonel Muhammadu Abdullahi Wase | Soja | Dec 1993 | June 1996 | Military | |
Colonel Dominic Oneya | soja | Aug 1996 | Sept 1998 | Military | |
Colonel Aminu Isa Kontagora | Soja | Sept 1998 | May 1999 | Military | |
Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso | Gwamna | May 1999 | May 2003 | PDP | |
Malam Ibrahim Shekarau | Gwamna | May 2003 | May 2011 | ANPP | |
Engineer (Dr.) Rabiu Musa Kwankwaso | Gwamna | May 2011 | May 2015 | PDP | |
Abdullahi Umar Ganduje | Gwamna | May 2015 | May 2023 | APC | |
Abba Kabir Yusuf | Gwamna | May 2023 | Incumbent | NNPP |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-15. Retrieved 2023-07-15.
- ↑ https://citizensciencenigeria.org/public-offices/positions/60c49953dddb770ebe7d0a76