Dominic Oneya
Dominic Oneya soja da ɗan siyasan Najeriya ne. An haife shi a shekara ta 1948.
Dominic Oneya | |||||
---|---|---|---|---|---|
ga Augusta, 1998 - Mayu 1999 ← Aminu Isa Kontagora - George Akume →
ga Augusta, 1996 - 1 Satumba 1998 ← Muhammadu Abdullahi Wase - Aminu Isa Kontagora → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 26 Mayu 1948 | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Ƙabila | Mutanen Urhobo | ||||
Harshen uwa | Urhobo (en) | ||||
Mutuwa | 4 ga Augusta, 2021 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Obafemi Awolowo Jami'ar Tsaron Nijeriya Kwalejin Rundunar Soji da Ma’aikata, Jaji | ||||
Harsuna |
Turanci Hausa Urhobo (en) Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Digiri | Janar |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Ya yi gwamnan (a lokacin mulkin soji) jihar Kano daga Agusta a shekarar 1996 zuwa Satumba a shekarar 1998 (bayan Muhammadu Abdullahi Wase - kafin Aminu Isa Kontagora).