Aminu Isa Kontagora
Aminu Isa Kontagora soja da ɗan siyasan Najeriya ne. An haife shi a shekara ta 1956.[1] Ya yi gwamnan (a lokacin mulkin soji) jihar Kano daga Satumba a shekarar 1998 zuwa Mayu a shekarar.[2] 1999 (bayan Dominic Oneya - kafin Rabiu Kwankwaso).
Aminu Isa Kontagora | |||||
---|---|---|---|---|---|
1 Satumba 1998 - Mayu 1999 ← Dominic Oneya - Rabiu Kwankwaso →
22 ga Augusta, 1996 - ga Augusta, 1998 ← Joshua Obademi (en) - Dominic Oneya → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 1956 | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Ƙabila | Hausawa | ||||
Harshen uwa | Hausa | ||||
Mutuwa | 10 ga Janairu, 2021 | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Koronavirus 2019) | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Hausa Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
- ↑ "Index Kl-Ky".
- ↑ "Nigerian States". WorldStatesmen. Archived from the original on 23 December 2009. Retrieved 2010-01-02.