Jerin Jami'o'in Najeriya
Wannan shine jerin jamio'in Najeriya . Najeriya nada tsarin jihohi talatin da shidda 36 da kuma babban birnin tarayya . Sakamakon samuwar arzikin man fetur a shekarar dubu daya da dari tara da Saba'in1970, an fadada matakin karatun manyan makarantu zuwa kowane yanki na Najeriya. [1] [2] A baya gwamnatin tarayya da na jihohi ne kawai hukumomin da aka ba wa lasisin gudanar da jami'o'i. Awani lokaci cen baya, an fadada ba da lasisi ga daidaikun mutane, ƙungiyoyin jama'a da ƙungiyoyin addini don kafa jami'o'i masu zaman kansu a cikin ƙasar Nigeria.
Hukumar Kula da Jami'o'i ta Kasa (NUC) ita ce babbar hukumar da take tabbatar da daidaito da kuma tsara damar shiga kowace jami'a a Najeriya.
Jami'oin Tarayya
gyara sasheSuna | Jiha | Agajar ce | Wuri | Samarwa | An kafata |
---|---|---|---|---|---|
jami'ar Ahmadu bello | Jihar Bauchi . | ATBU | Jihar bauchi | Gwamnatin Tarayya | 1980 |
jami'ar Ahmadu bello | Jihar Kaduna . | ABU | Zaria | Gwamnatin Tarayya | 1962 |
jami'ar Alex Ekwueme | Jihar Ebonyi | AE-FUNAI | Ikwo | Gwamnatin Tarayya | 2011 |
jami'ar bayero | Jihar Kano | BUK | Kano | Gwamnatin Tarayya | 1977 |
jami'ar tarayya ta noma dake Abeokuta | Jihar Ogun | FUNAAB | Abeokuta | Gwamnatin Tarayya | 1988 |
jami'ar birnin kebbi | Jihar Kebbi | FUBK | Birnin kebbi | Gwamnatin Tarayya | 2013 |
jami'ar tarayya dake dutse | Jihar Jigawa | FUD | Dutse | Gwamnatin Tarayya | 2011 |
jami'ar dutsenma | Jihar Katsina | FUDMA | Dutsenma | Gwamnatin Tarayya | 2011 |
jami'ar gashuwa | Jihar Yobe | FUGASHUA | gashua | Gwamnatin Tarayya | 2013 |
jami'ar zamfara | Jihar Zamfara | FUGUS | Gusau | Gwamnatin Tarayya | 2013 |
jami'ar gombe | Jihar Gombe | FUK | Kashere | Gwamnatin Tarayya | 2011 |
jami'ar tarayya ta lokoja | Jihar Kogi | FUL | Lokoja | Gwamnatin Tarayya | 2011 |
jami'ar tarayya ta lafiya | Jihar Nasarawa | FULAFIA | Lafia | Gwamnatin Tarayya | 2010 |
Jihar Delta | FUPRE | Effurun | Gwamnatin Tarayya | 2007 | |
jami'ar kimiyya da fasah ta Akure | Jihar Ondo | FUTA | Akure | Gwamnatin Tarayya | 1981 |
jami'ar kimiyya da fasaha ta neja | Jihar Neja | FUTMIN | Minna | Gwamnatin Tarayya | 1983 |
jami'ar fasaha ta owerri | Jihar Imo | FUTO | Owerri | Gwamnatin Tarayya | 1981 |
Jami'ar Tarayya ta Otuoke | Jihar Bayelsa | FUO | Otuoke | Gwamnatin Tarayya | 2011 |
jami'ar tarayya ta oye -Ekiti | Jihar Ekiti | FUOYE | Oye-Ekiti | Gwamnatin Tarayya | 2011 |
jami'ar tarayya ta wukari | Jihar Taraba | FUW | wukari | Gwamnatin Tarayya | 2011 |
Jihar Abiya | MOUAU | Umudike | Gwamnatin Tarayya | 1992 | |
jami'ar modibbo Adama ta yola | jihar Adamawa | MAU | Yola | Gwamnatin Tarayya | |
jihar Legas | NOUN | Victoria island | Gwamnatin Tarayya | 1983 | |
jami'ar Nnamdi Azikwe | jihar Anambara | UNIZIK | Awka | Gwamnatin Tarayya | 1992 |
jami'ar obafemi Awolowo | Jihar Osun | OAU | Ile ife | Gwamnatin Tarayya | 1961 |
jami'ar Abuja | birnin tarayya | UNIABUJA | Gwagwalada | Gwamnatin Tarayya | 1988 |
Jami'ar Aikin Gona,ta Makurdi | Jihar Benue | UAM | Makurdi | Gwamnatin Tarayya | 1988 |
jami'ar tarayya dake benin | Jihar Edo | UNIBEN | Birnin benin | Gwamnatin Tarayya | 1970 |
jami'ar tarayya ta kalaba | Jihar Cross River | UNICAL | Kalaba | Gwamnatin Tarayya | 1975 |
jami'ar tarayya ta ibadan | Jihar Oyo | UI | ibadan | Gwamnatin Tarayya | 1948 |
jami'ar tarayya ta ilorin | Jihar kwara | UNILORIN | ilorin | Gwamnatin Tarayya | 1975 |
jami'ar tarayya ta jos | Jihar Plateau | UNIJOS | jos | Gwamnatin Tarayya | 1971 |
jami'ar tarayya ta legos | Jihar Legas | UNILAG | Akoka | Gwamnatin Tarayya | 1962 |
jami'ar tarayya maiduguri | Jihar Borno | UNIMAID | maiduguri | Gwamnatin Tarayya | 1975 |
jami'ar tarayya dake Nsukka | Jihar Enugu | UNN | Nsukka | Gwamnatin Tarayya | 1955 |
jami'ar tarayya dake patakwal | Jihar Ribas | UNIPORT | Patakwal | Gwamnatin Tarayya | 1975 |
jami'ar tarayya ta uyo | Jihar Akwa Ibom | UNIUYO | Uuyo | Gwamnatin Tarayya | 1991 |
jami'ar kimiyya da fasaha ta ikot Abasi | Jihar Akwa Ibom | FUTIA | Ikot-Abasi | Gwamnatin Tarayya | 2021 |
jami'ar tarayya ta usumanu dan fodiyo | Jihar Sokoto | UDUS | sokoto | Gwamnatin Tarayya | 1975 |
Jamio in masu kaki
gyara sasheSuna | Jiha | Agajarce | Wuri | Samarwa | An kafata a |
---|---|---|---|---|---|
Nigeria Airforce University | Jihar Kaduna | AFIT | Kaduna | Sojoji | 1977 (ba jami'a ba sai 2018) |
Jami'ar Maritime ta Najeriya | Jihar Delta | NMU | Warri | Sojoji | 2018 |
Makarantar Yansandan Najeriya Wudil | Jihar Kano | POLAC | Wudil | 'Yan sanda | 2013 |
Jami'ar Sojin Najeriya ta Biu | Jihar Borno | NUAB | Biu | Sojoji | 2018 |
Makarantar Tsaro ta Najeriya | Jihar Kaduna | NDA | Kaduna | Sojoji | 1964 |