Ado-Ekiti

babban birnin jihar da hedikwatar jihar Ekiti

Ado Ekiti itace babban birnin Jihar Ekiti, kuma Karamar hukuma ce a Nijeriya, tana da yawan mutane kimanin 308,621. Mutanen Ado Ekiti yawancinsu yan' Yarbawan Ekiti ne. Birnin Ado Ekiti nada jami'ar jiha acikin ta, wato Jami'ar Jihar Ekiti wadda ada ana kiranta da Jimi'ar Ado-Ekiti, da Jami'ar Afe Babalola.

Ado-Ekiti


Wuri
Map
 7°37′N 5°13′E / 7.62°N 5.22°E / 7.62; 5.22
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaEkiti
Ƙaramar hukuma a NijeriyaAdo-Ekiti (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 446,749 (2004)
• Yawan mutane 1,524.74 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 293 km²
Altitude (en) Fassara 455 m
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Ado Ekiti local government (en) Fassara
Gangar majalisa Ado Ekiti legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
memorial park
Gajeren zance na tarihin Ado Ekiti cikin yaren Ado Ekiti daga dan asalin harshen.

.

Gallery gyara sashe


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.