Ilishan-Remo

Waje ne a jahar ogun a Najeriya

Ilishan Remo gari ne, a yankin Irepodun a ƙaramar hukumar Ikenne a jihar Ogun, a Kudu maso Yammacin Najeriya. Zip code yake ni 121103.

Ilishan-Remo

Wuri
Map
 6°54′00″N 3°43′00″E / 6.9°N 3.7167°E / 6.9; 3.7167
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaOgun
Ƙananan hukumumin a NijeriyaIkenne