Ifeanyichukwu Stephanie Chiejine (An haife ta a ranar 17 ga watan Mayu 1983 - ya mutu 21 Augusta 2019) yar wasan kwallon kafa ce a Najeiya. Ta buga wasan karshe a kungiyar SSVSM-Kairat Almaty a kasar Kazakhstani . [1] Ta kuma taka leda a FC Indiana a Amurka q gasar wasa mai suna W-League, ta kuma buga kungiyar kwallan kafa ta KMF Kuopio da PK-35 Vantaa a Finland da Zvezda Perm a Rasha .[2][3]

Ifeanyi Chiejine
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 17 Mayu 1983
ƙasa Najeriya
Mutuwa 21 ga Augusta, 2019
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya1998-20086115
Pelican Stars F.C. (en) Fassara2003-2004
Zvezda 2005 Perm (en) Fassara2011-2013
PK-35 Vantaa (en) Fassara2011-2011
CSHVSM (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ayyukan duniya gyara sashe

Ta kasance babbar yar wasa ta kasa da kasa, ta halarci gasar cin kofin duniya ta 1999, 2003 da 2007,sannan kuma ta buga wasannin Olympics na bazara na 2000 da 2008 . izuwa shekarar 2007 ta ci wa Najeriya kwallaye 15 a wasa 61.[4]

Mutuwa gyara sashe

Ta mutu a ranar 21 ga watan Agustan shekaran 2019 bayan gajeriyar rashin lafiya.[5]

Manazarta gyara sashe

  1. Profile in soccerway.com
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2015-04-02. Retrieved 2020-11-13.
  3. http://lta-agency.com/news/page/4/
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2013-10-17. Retrieved 2020-11-13.
  5. https://www.pulse.ng/sports/football/ifeanyi-chiejine-dies-after-brief-illness/qqn5v4x