Ibn Rushd (larabci = ابن رشد; cikakken sunansa| أبو الوليد محمد ابن احمد ابن رشد|wato Abū l-Walīd Muḥammad Ibn ʾAḥmad Ibn Rušd; 1126 – 11 December 1198), an canja sunan a harshen Latin amatsayin Averroes (lafazi|ə|ˈvɛroʊiːz), Musulmi ne[1] Al-Andalusi philosopher kuma thinker ne, wandi yayi rubutu akan subjects da dama, wadanda suka hada da philosophy, Tauhidi, magani, ilimin taurari, physics, Islamic jurisprudence da Shari'ar Musulunci, da kuma linguistics. Ayyukansa akan philosophical sun kunshi sharhohi da dama akan Aristotle, wanda yasa ake masa lakabi da The Commentator wato (Mai Sharhi) a kasashen Yamma. Ya taba zama alkali kuma court physician na Almohad caliphate.

Ibn Rushd
Rayuwa
Cikakken suna أبو الوليد محمد بن أحمد بن محمد بن رشد
Haihuwa Córdoba (en) Fassara, 14 ga Afirilu, 1126
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Marrakesh, 10 Disamba 1198
Ƴan uwa
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Abu Jafar ibn Harun al-Turjali (en) Fassara
Ḫalaf Ibn-ʿAbd-al-Malik Ibn-Baškuwāl (en) Fassara
Ibn Tufayl (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai falsafa, likita, Ilimin Taurari, mai shari'a, Malami da marubuci
Muhimman ayyuka The Incoherence of the Incoherence (en) Fassara
On the Harmony of Religions and Philosophy (en) Fassara
Bidayat al-Mujtahid (en) Fassara
Colliget (en) Fassara
Wanda ya ja hankalinsa Aristotle, Muhammad, Plato, Plotinus (en) Fassara, Imam Malik Ibn Anas, Al-Ghazali, Avempace (en) Fassara, Ibn Zuhr (en) Fassara, Ibn Tufayl (en) Fassara, Al Farabi da Ibn Sina
Fafutuka aristotelianism (en) Fassara
Averroism (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Ibn Rushd
Ibn Rushd
Ibn Rushd
Ibn Rushd
Ibn Rushd

An haife shi a garin Córdoba a shekara ta 1126 daga gidan alkalai masu daraja, kakansa (mahaifin ubansa) shine babban alkalin garin. A 1169 an kai shi gurin Kalifa Abu Yaqub Yusuf, wanda yayi farin cikin dangane da ilimin sa, sai kalifa yazama maitaikon Ibn Rushd a dukkanin harkokinsa kuma ya karbi yawancin sharhohinsa. Daga na Rushd yayi ayyuka amatsayin alkali a Seville da Córdoba. A 1182, an nada shi amatsayin court physician da kuma zama babban alkali na garin Córdoba. Bayan rasuwar Abu Yusuf a 1184, Ibn Rushd ya cigaba da zama karkashin taimakon sarakuna har sai sanda ya shiga cikin fuskanta kaskanci a shekarar 1195. An tuhume shi da binsa da zargi da dama wanda hakan yakasance ne domin siyasa, sai ya koma wani gari kusa da Cordoba da ake kira da Lucena. Amma daga baya yasake dawowa cikin yalwarsa da daukaka karkashin taimakawan sarakuna kafin yarasu a 11 ga watan Decemban shekara ta 1198.

Manazarta

gyara sashe