Al Farabi
Abu Nasr Muhammad Al Farabi (Arabic: أبو نصر محمد الفارابي), wanda aka fi sani a kasashen yamma da Alpharabius;[1](C.870[2]- tsakanin 14 ga Disamba, 950 da 12 ga watan Janairu, 951)[3] sananne ne daga cikin malaman Musulunci na farko na falsafa kuma masanin alkalanci kuma yayi rubututtuka a fannin falsafar siyasa, da kuma ilimin dake magana akan wanzuwa, kyawawan dabi'u da kuma nazari a kimiyyance. Kuma masanin kimiyya ne, kuma masani ne akan nazarin falaki, masanin lissafi ne, music theorist kuma masani akan magunguna.[4]
Al Farabi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Otrar (en) , 870 |
ƙasa | Daular Abbasiyyah |
Harshen uwa | Turkanci |
Mutuwa | Damascus, 950 |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Farisawa Sogdian (en) |
Malamai |
Abu Bishr Matta ibn Yunus (en) Yuhanna ibn Haylan (en) Muhammad ibn al-Sari ibn al-Sarraj (en) |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | mai falsafa, physicist (en) , music theorist (en) , logician (en) , Ilimin Taurari da social scientist (en) |
Muhimman ayyuka |
Ara Ahl al Madina al Fadila (en) message in the mind (en) Alfarabi's Philosophy of Plato and Aristotle (en) Kitab al-Musiqa al-Kabir (en) |
Wanda ya ja hankalinsa | Aristotle, Plato da Plotinus (en) |
Imani | |
Addini |
Musulunci Shi'a |
Tarihi rayuwa
gyara sasheMganganu akan tarihin al-Frabi bawai an samo su bane lokacin rayuwarsa ko bayan bai dade da rasuwa ba ga wadanda suke da hujjoji, amma an samesu ne a bakunan mutane da kuma canke-canke. Abubuwa kadan aka sani a kanshi.[5] Daga abubuwan da aka san faru an san cewa yayi zauna a Bagadaza mafi yawan rayuwarsa tare da malaman addinin kiristaci na Siriya daga cikinsu akwai Yuhanna ibn Haylan, Yahya ibn Adi da Abu Ishaq al Baghdadi. Daga baya kuma ya zauna a Damaskas da kuma Misra kafina Damaskas a inda ya mutu a shekarar 950-951.[6]
Addini
gyara sasheAkidar da AL-Farabi yake bi a cikin musulunci har yanzu ana gaddama akan akidar shi. Wasu masanar tarihi sunce dan akidar Sunni,[7] wasu kuma sunce dan Shi'a ne ko kuma ya tasirantu da akidar Shi'a.
Aiki da Gudummuwa
gyara sasheAl-Farabi ya bada gudummuwa a bangarorin Nazari, Lissafi, Kida, falsafa, sanayyar halayen dan adam da kuma ilimi.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Alternative names and translations from Arabic include: Alfarabi, Farabi, Avenassar, and Abunaser
- ↑ Corbin 1993, pp. 158–165
- ↑ Dhanani 2007, pp. 356–357
- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Ludwig_W._Adamec
- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Al-Farabi#cite_note-Iranica-2
- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Al-Farabi#cite_note-FOOTNOTEReisman200552%E2%80%9353-10
- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/Al-Farabi#cite_note-36