Henry Onyekuru (an haife shi a shekara ta 1997) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2017.

Simpleicons Interface user-outline.svg Henry Onyekuru
Rayuwa
Haihuwa Onitsha, 5 ga Yuni, 1997 (23 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
K.A.S. Eupen (en) Fassara-
Flag of Nigeria.svg  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya-
Everton F.C. (en) Fassara-
Galatasaray SK.svg  Galatasaray S.K. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 21
Tsayi 175 cm