Harin ƙuna baƙin wake a Mubi, 2018

Harin ƙuna baƙin wake a Najeriya

A ranar 1 ga watan Mayun 2018, wasu ƴan ƙuna baƙin wake biyu sun tayar da bama -baman da ke jikinsu a wani masallaci da kasuwa a garin Mubi da ke jihar Adamawa a gabashin Najeriya, inda suka kashe akalla mutane 86 tare da jikkata wasu 58.[1][2] Wasu yara maza ne suka tayar da bama-baman kuma harin ya faru ne jim kaɗan bayan ƙarfe 1:00 na rana (12:00 GMT).[3] Babu wata ƙungiya da ta ɗauki alhakin kai harin, amma ana alakanta laifin da ƙungiyar Boko Haram mai tsattsauran ra'ayin Islama.[4]

Harin ƙuna baƙin wake a Mubi, 2018
suicide bombing (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Kasancewa a yanki na lokaci UTC+01:00
Kwanan wata 1 Mayu 2018
Wuri
Map
 10°16′N 13°16′E / 10.27°N 13.27°E / 10.27; 13.27
mubi

Wai-wa-ye

gyara sashe

An kai manyan manyan hara-hare a Mubi a shekarun 2012, 2014 da 2017

Manazarta

gyara sashe
  1. "More than 60 killed in suicide blasts at mosque in Nigeria". www.geo.tv (in Turanci). Retrieved 2018-05-01.
  2. "Nigeria mosque attack death toll rises to 86". www.aljazeera.com. Retrieved 2018-05-02.
  3. "More than 60 killed in northeast Nigeria suicide blasts". The New Indian Express. Retrieved 2018-05-01.
  4. Al-awsat, Asharq. "At Least 60 Dead in Suicide Bombings in Nigeria". aawsat.com. Archived from the original on 2018-05-02. Retrieved 2018-05-01.