Hari a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya, Mubi
Kisan kiyashi a makarantar gwamnatin tarayya dake Mubi, Jihar Adamawa
A daren ranar 1 da 2 ga watan Oktoban shekarar 2012, wasu gungun ƴan bindiga sun kai hari a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya, Mubi, jihar Adamawa, da ke a gabashin Najeriya, inda suka kashe aƙalla maza 25.[1][2] Maharan sun yi amfani da bindigogi da adduna wajen kashe dalibai 22 da wasu mutane 3. [1] [2]
Iri | aukuwa |
---|---|
Kwanan watan |
1 Oktoba 2012 2 Oktoba 2012 |
Wuri |
Mubi Jihar Adamawa |
Nufi | Makarantar Polytechnic ta Gwamnatin Tarayya, Mubi |
Adadin waɗanda suka rasu | 25 |
Perpetrator (en) | Boko Haram |
An kuma kai wasu manyan hare-hare a Mubi a shekara ta; 2014, 2017 da kuma 2018.
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Hunt for student killings suspects". Al Jazeera (in Turanci). Retrieved 2022-01-14.
- ↑ 2.0 2.1 "Federal Polytechnic Mubi students killed in Nigeria". BBC News (in Turanci). 2012-10-02. Retrieved 2022-01-14.