Harin Bom a Mubi, 2017

Harin Bom a Masallaci

A ranar 21 ga watan Nuwamban 2017, an kai harin ƙuna baƙin wake a garin Mubi da ke jihar Adamawa a Najeriya. [1] Wani matashi ya tayar da bam din a cikin wani masallaci a lokacin da masu ibada suka isa Masallacin domin gudanar da sallar asuba a babban garin da ke gabashin Najeriya, inda suka kashe mutane 50. [1]

Infotaula d'esdevenimentHarin Bom a Mubi, 2017
Map
 10°16′N 13°16′E / 10.27°N 13.27°E / 10.27; 13.27
Iri attempted murder (en) Fassara
Kwanan watan 2017
Wuri Mubi
Adadin waɗanda suka rasu 50

Alhakin kai harin

gyara sashe

Babu wata ƙungiya da ta ɗauki alhakin kai harin. Babbar ƙungiyar Boko Haram ta fara tayar da kayar baya a shekarar 2009. Sune ke kai mafi yawan hare-haren da ke afkuwa a Najeriya tun a wancan lokaci. Ana zarginsu da kai harin bam, da kuma hare-haren da aka kai a Mubi a 2012, 2014 da 2018.

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Suicide bomber kills worshippers at mosque in Mubi