Seun Kuti
Oluseun Anikulapo Kuti (haihuwa 11 ga watan Janairu shekarar 1983),[1] anfi saninsa da Seun Kuti, ya kasance ɗan Najeriya ne, mawaki. Shi ɗa ne ga shahararren afrobeat pioneer Fela Kuti. Seun ya jagoranci kiɗan mahaifin sa a Egypt 1980.[2][3].
Seun Kuti | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 11 ga Janairu, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Fela Kuti |
Ahali | Femi Kuti (en) |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | saxophonist (en) da mawaƙi |
Artistic movement | Afrobeat |
Kayan kida | saxophone (en) |
Jadawalin Kiɗa | Knitting Factory Records (en) |
IMDb | nm6236654 |
seunkuti.net |
Tarihi
gyara sasheSeun Kuti an haife shi ne daga gidan shahararren mawakin nan wato Fela Kuti.
Siyasa
gyara sasheKuti shiga an dama dashi sosai acikin fafutukar Occupy Nigeria dake mayar da martani ga fuel subsidy removal policy na President Goodluck Jonathan a kasar sa Nigeria, a watan Junairu shekarar 2012.[4]
Rayuwarsa
gyara sasheSeun da budurwarsa Yetunde George Ademiluyi sun haifi yarinya a 16 ga watan Disamba shekarar 2013 kuma sun samata suna Ifafunmike Adara Anikulapo-kuti.[5]
.
Reception
gyara sasheA shekarar 2018, Black Times, daga Seun Kuti an gabatar da ita a Grammys, a karkashin World Music Category. Wannan yazamar da Seun na biyu cikin ya'yan marigayi Fela Anikulapo Kuti sa aka gabatar Dan samun kyautar,kamar yayansa, Femi Kuti an gabatar dashi kuma ya lashe.[6].
Discography
gyara sasheReleased as Sean Kuti & Egypt 80:
Albam na Studio
gyara sashe- Many Things (CD & LP album, 2008, Tôt ou Tard, Disorient Records)
- From Africa With Fury: Rise (2011, Knitting Factory Records/Because Music)
- A Long Way To the Beginning (2014, Knitting Factory Records)
- Struggle Sounds (EP, 2016, Sony Masterworks)
- Black Times (CD & LP album, 2018, Strut Records)[7]
- Night Dreamer Direct to Disc Sessions (CD & LP, 2019, Night Dreamer Records)
Wasu recordings
gyara sashe- Think Africa (12", 2007)
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Seun Kuti:All you need to know about Fela's son as he turns 33 today". Nigerian Entertainment Today. January 11, 2016. Retrieved May 30, 2016.
- ↑ Anikulapo, Seun (2011-07-05). "Femi And Seun Kuti Keep Their Father's Rebellious Beat". NPR. Retrieved 2014-01-14.
- ↑ "Archived copy". Archived from the original on 16 April 2014. Retrieved 16 April 2014.CS1 maint: archived copy as title (link)
- ↑ "I am happy I'm an atheist, says Seun Kuti - Vanguard News". Vanguardngr.com. 2013-07-29. Retrieved 2014-01-14.
- ↑ Naming ceremony -- Gistplaza.com Archived 21 ga Faburairu, 2014 at the Wayback Machine -- Retrieved from Nigerian entertainment site Gistplaza.com, 2014-02-12
- ↑ "Will Seun Kuti finally bring home the Grammy Awards for the Anikulapo Kuti family?". Pulse Nigeria TV. Ehis Ohunyon. Retrieved 28 July 2019.
- ↑ Black Times - Seun Kuti, Seun Kuti & Egypt 80 | Songs, Reviews, Credits | AllMusic (in Turanci), retrieved 2020-09-06
Hadin waje
gyara sashe- Seun Kuti / Seun Kuti & Egypt 80 discographies a Discogs
- Seun Kuti a Myspace
- Sean Kuti Interview a Monocle 24 with Georgina Godwin
- Seun Kuti Archived 2020-10-15 at the Wayback Machine Seun Kuti gabatarwa na farko a Grammy Awards na Best World Music Album