Ɗan Adam
Dan'adam Muhimmin Jawabin da Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana game da Haƙƙoƙin Ɗan'adam, a shekarar 1948. Gabatarwa ganin cewa yanci da adalci da zaman lafiya ba za su samu ba a duniya, harsai in an amince da cewa: dukkan yan-adam suna da mutunci, kuma suna da hakkokin su kamar yadda kowa da kowa ke dashi, wanda ba za a iya kwace musu ba, Ganin cewa ba abin da ya sa aka aikata abubuwa irin na lokacin jahiliyya wadanda ke tada hankalin duniya gaba-daya, illan rashin sanin hakkokin dan-adam da rena su. Ganin cewa an bayyana muhimmin gurin da yan-adam suka sa gaba shi ne, bayan hsun kubuta daga tsananin iko da wahala, kowa ya sami damar fadin raayinsa kuma ya sa rai ga abin da zuciyar sa ta saka masa, Ganin cewa ya kamata a kafa hukumomi wadanda za su kula da kiyayewa da hakkokin yan-adam, ta hanyar girka dokoki, domin kada tsananin iko da danniya su yi yawa har su kai mutane ga yin kara ko yin tawaye, Ganin cewa ya kamata a karfafa aminci tsakanin kasashe, Ganin cewa a cikin usular (takardar sharuda) alummma, kasashen duniya sun sake nuna amincewar su da muhimman hakkokin yan-adam, da mutuncinsu, da darajar da wadannan halittu suke da ita kuma a kan daidai-wa-daida ga namiji da mace, suka kuma dauki alkawalin yin kokari domin su kyautata wa yan-adam jin dadin rayuwa a cikin suna kara walawa.
-
Kwarangwal din mutum
-
surar mace
-
surar namiji
-
mutum a fitan gida
-
mutum a fitan aiki
-
dan'adam daga Asiya musulmi
Ɗan Adam | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Animalia |
Phylum | Chordata (en) ![]() |
Class | mammal (en) ![]() |
Order | primate (en) ![]() |
Dangi | Hominidae (en) ![]() |
Genus | Homo (en) ![]() |
jinsi | Homo sapiens Linnaeus, 1758
|
Geographic distribution | |
![]() | |
General information | |
Movement |
bipedalism (en) ![]() ![]() |
Pregnancy | 280 Rana |
Tsatso |
breast milk (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Kimanin bugun zuciya |
70 beats per minute (en) ![]() |
Audible frequency range |
20 hertz (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |