Feezy
Abdulhafiz Abdullahi (wanda aka fi sani da suna Feezy) Ya kasance mawaƙin Nijeriya. An haifeshi a garin Kaduna dake ƙasar Nijeriya a ranar 15 ga watan Satumbar shekarar 1997.
Feezy | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Kaduna, 15 Satumba 1997 (27 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello |
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi |
Sunan mahaifi | Feezy |
Karatu
gyara sasheFeezy Yayi makarantar firamare da sakandare a makarantar gwamnatin jahar Kaduna, Capital School dake unguwar Malali a Kaduna, yayi kuma karatunsa na jami’a a bangaren ilimin kwamfuta a Jami'ar Ahmadu Bello dake garin Zariya.
Waka
gyara sasheFeezy ya fara waƙoƙin gambarar Hausa ta zamani Hausa HipHop, da pop a cikin ƙungiyarsu mai suna Yaran North Side (YNS).
Wasu daga cikin waƙoƙinsa sun hada da:
- An Fara Physics: tare da Geeboy da Wiz mo),
- Lies: tare da Sagy da Mr Kebzee
- Spy
- Raina Ni
- Toyfriend
- Lolo
- Yo Baby
Dubi Kuma
gyara sasheFeezy Archived 2020-08-13 at the Wayback Machine a Website.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Tarihin Mawaki Feezy Archived 2020-10-01 at the Wayback Machine. Dabo FM Online (Hausa). Retrieved 2020-08-19.
- ↑ "I'm working to place Arewa on music map". Daily Trust Newspapers. Retrieved 2020-08-19.
- ↑ "Nigeria: I'm Working to Place Arewa On Music Map. allAfrica.com Online African News. 2020-07-17. Retrieved 2020-08-19.
- ↑ Introducing Feezy, His Music And Rising Profile Archived 2020-07-07 at the Wayback Machine. Jabbama Newspapers. 2020-06-14. Retrieved 2020-08-19.