Hausa Hip Hop Ko Hausa rap dai za a iya cewa wakar gambara ce ta zamani tunda dai duka dai zubo bayanai da malamai ne. Yawancin mawakan gambarar ta zamani sukan yi wakar ne cikin harshen Hausa da kuma turanci (Wato ingausa). An dade da fara shi a Arewacin Najeriya. Mawaki Nomiis Gee Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine shi ne daya daga cikin fitattun mawakan da suka tallata harkar ta Hausa hip-hop ga duniya da shirinsa wanda Arewa24 ke haskawa wato Zafafa10 da HHiphop wanda take gabatarwa da abokin aikinsa Ricqy Ultra. Kana daga baya sai aka samu bullar wasu mawakan Hausa raps din daga Ghana (irinsu Ghali Ghana Archived 2022-02-14 at the Wayback Machine, NT4 Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine, Labaran Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine da kuma Mo Qid) Matasa da dama sun fara cin albarkar wannan sana’a. Abin birgewa da kuma ban sha’awa a cikin sana'ar, shi ne babu hayaniyar wane ya fi wane kamar a sauran wurare, kusan a kowanne lokaci za ka ga yadda mawakan ke tallafa wa juna ta hanyar tallata ayyukan sauran gami da girmamawa a shafukan sada zumunta ko kuma ta hanyar hadewa a yi maja waje guda a yi waka kamar yadda wata kungiyar mawakan Hausa rap din wato (YNS Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine) suka yi ta haduwa waje guda sunayin wakoki masu dadi da suke Jan hankalin al’umma. Wadannan wakoki sun hada da YNS cyper 2019 (wanda su DJ AB da Jigsaw Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine da Tee Swaggs[permanent dead link] da Lil Prince[permanent dead link] suka yi) sai kuma wakar “Da so samu ne” ( DJ AB da Jigsaw[permanent dead link] da Tee Swaggs da Feezy da Zayn Africa da Kibzy da kuma Deezell Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine) sai wakar da Deezell Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine yayi da wasu makan kungiyar su ta YNS Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine mai taken “Duk abinda zai faru ya faru, daga karshe sai wakar Deezell Mai taken Girlfriend Wanda yayi da Mr 442 Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine da Lsvee Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine da Cdeeq da Boyskiddo da Tripple D da kuma Lil Prince Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine

Hausa HipHop
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na hip-hop (en) Fassara
Harshen aiki ko suna Hausa
tambarin hausa
wakat Hausa awadi
mawakin Hausa hip hop
Hausa HipHop

A ranar 14 ga watan Mayu ne dai kwatsam Morell ya saki maimaicin tsohuwar wakarsa mai taken “Ba Wani Bugatti” a shafin sa na Instagram inda ya kuma yi aiki tare da Classiq, kuma a shafinsa na soundcloud, ya rubuta “This song supposed to drop last year so……” ma’ana “ya kamata a ce an saki wannan wakar a bara amma....”, a guje mabiyansa suka dinga garzayawa domin sauraro da sa ran cewa wakar za tayi wuta.🔥

Wannan ba shi ne karo na farko da gwarazan mawakan suka yi aiki tare ba, a’a sun yi wakoki da dama, daya daga cikin ayyukansu da aka so harma wakar da Deezell Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine, ya gayyace su ciki mai taken “Babu Ruwan Mu Da Haterz” tare da wasu mawakan da nake kauna irin su DJ ABWanda shine Karon farko da mawakan gambarar hausa suka hadu waje guda sukayi waka.

Haka zalika daga baya bayan nan ma Many an shahararrun mawakan Hausa Hip Hip da sukayi fice kuma suka fi shahara DJ AB Kheengz Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine Deezell Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine da kumaBOC Madaki sun hadu waje guda sunyi Album Mai taken “Four Horsemen Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine”. Wakokin cikin album din sune T4HM Cyper Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine , Buro’uba Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine , 240 Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine , da kuma Real shit Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine

Manazarta

gyara sashe