Bashir Salihi Magashi tsohun babban janaral ne na sojan Najeriya, Kuma shi ne ministan tsaro na Najeriya a zamanin mulkin Shugaban Buhari, wan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya naɗa shi. Yayi gwamnan jihar Sokoto a shekara ta alif dari tara da casain 1990 zuwa 1992 lokacin mulkin Ibrahim Babangida.

Bashir Salihi Magashi
Ministan Tsaron Najeriya

21 ga Augusta, 2019 - 29 Mayu 2023
Mansur Ɗan Ali
gwamnan jihar Sokoto

ga Augusta, 1990 - ga Janairu, 1992
Ahmed Muhammad Daku - Yahaya Abdulkarim
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Digiri Janar

Manazarta gyara sashe