Akinwunmi Ambode
Akinwunmi Ambode ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta alif ɗari tara da sittin da uku1963A.C)a Epe (Lagos). Gwamnan jihar Lagos ne daga shekara ta 2015 (bayan Babatunde Fashola), yazama gwamnan jihar ne bayan samun nasarar cin zaben dayayi na shekarar ta 2015 a karkashin jam'iyar APC.
Akinwunmi Ambode | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Mayu 2015 - 29 Mayu 2019 ← Babatunde Fashola - Babajide Sanwo-Olu →
2006 - 2012
2005 - 2006
2000 - 2005
1987 - 1999 | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Haihuwa | Lagos,, 14 ga Yuni, 1963 (61 shekaru) | ||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Makaranta |
Cranfield School of Management (en) John F. Kennedy School of Government (en) Jami'ar jahar Lagos (1981 - 1984) Digiri a kimiyya : accounting (en) Jami'ar jahar Lagos (1987 - 1988) Master of Science (en) : accounting (en) Institute of Chartered Accountants of Nigeria (en) (1987 - 1987) : accounting (en) Boston University (en) (1998 - 1999) : accounting and finance (en) | ||||||||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | accountant General (en) da ɗan siyasa | ||||||||||
Kyaututtuka | |||||||||||
Imani | |||||||||||
Addini | Kiristanci | ||||||||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||||||||||
akinwunmiambode.com |