Aliyu Usman El-Nafaty
Farfesa Aliyu Usman El-Nafaty MBBCH FWAS FICS OFR[1](an haifeshi a ranar 25 ga watan Disamba[2] shekarar 1960), a garin Nafada[3] ta jihar Gombe[4]. Farfesa ne ta fanin ciki da lafiyar mata.Yayi aiki da Jami'ar jihar Maiduguri a matsayin lakcahara a shekara ta 1989 har yakai matakin farfesa.
Aliyu Usman El-Nafaty | |||
---|---|---|---|
2002 - 2010 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jihar Gombe da Nafada, 25 Disamba 1960 (63 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar, Jos | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | mataimakin shugaban jami'a da likitan fiɗa | ||
Employers |
Jami'ar jihar, Gombe Federal Teaching Hospital Gombe (en) | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Kafun yasamu matsayin Vice Chancellor a Jami'a mallakar jihar Gombe a 2019[5], ya riƙe muƙamin babban likita a Federal Medical Center, jihar Gombe a shekarar 2002–2010.
Nasarori
gyara sashe- Aliyu El-Nafaty ya samu lambar yabo na Fellowship of the West African College of Surgeons in 1994, da kuma Fellowship of International College of Surgeons
- Ya lashe kyautar John D. and Catherine T. MacArthur Foundation Research Grant on Leadership Development in 1996.[6]
- Ya samu lambar girma na OFR daga Shugaba Muhammadu Buhari a shekarar 2022[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 https://www.thecable.ng/full-list-okonjo-iweala-abba-kyari-former-cos-fg-nominates-437-persons-for-national-honours
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.voahausa.com/amp/babu-maganar-daina-amfani-da-tsoffin-takardun-kudin-naira-a-disamba---ministan-yada-labarai/7617484.html&ved=2ahUKEwjBl-Xr8faGAxX6UUEAHZWTDC8QyM8BKAB6BAgNEAI&usg=AOvVaw117IFqmPEt2sM2skpfLzLD
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://independent.ng/nafada-strange-disease-gombe-flag-off-meningitis-vaccination-campaign/&ved=2ahUKEwjrhNmS8vaGAxXRQ0EAHcKaBlcQxfQBKAB6BAgGEAI&usg=AOvVaw2Yg6tAHaMas_ycCzyMpNEw
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.premiumtimesng.com/regional/nnorth-east/706609-many-gombe-farmers-relocate-to-taraba.html&ved=2ahUKEwiAucS_8vaGAxWWA9sEHSksCKwQxfQBKAB6BAgFEAI&usg=AOvVaw2QnsyBFoyujzRl5U_fipnD
- ↑ https://gsu.edu.ng/home/the-vice-chancellor/
- ↑ https://gsu.edu.ng/home/the-vice-chancellor/