Disamba
Disamba shine wata na goma sha biyu kuma na ƙarshe a cikin jerin watannin bature na ƙilgar Girigori. Yana da adadin kwanaki 30, sannan daga shi sai a dawo watan Janairu na sabuwar shekara.
Disamba | |
---|---|
watan kalanda | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | month of the Gregorian calendar (en) |
Bangare na | Gregorian calendar (en) , Julian calendar (en) da Swedish calendar (en) |
Ƙasa | Poland |
Mabiyi | Nuwamba |
Ta biyo baya | Janairu da Undecimber (en) |
Series ordinal (en) | 12 |