Imam Abu Hanifa
Abū Ḥanīfa al-Nuʿmān b. Thābit b. Zūṭā b. Marzubān (larabci|أبو حنيفة نعمان بن ثابت بن زوطا بن مرزبان; Yarayu daga shekara ta c. 699 zuwa shekara 767 CE), An haife shi a shekara ta 699 (80 Hijri)
garin Kufa, Umayyad Caliphate, ya kuma dasu a shekara ta 767 (150 Hijri)
a birnin Baghdad, Abbasiyya, Dan asalin Parisa ne shi[1][2][3][4] Shi Dan garin Kufa ne[1]
Ya shahara a karantar da fahimtar sa akan Istihsan, ya wallafa shahararren littafin nan wato Al-Fiqh al-Akbar. Malamansa sune; Hammad bin Abi Sulayman,[1] Ata' ibn abi rabah, Zayd ibn Ali, Ja'far al-Sadiq, da sauran manyan tabi'in, yakarantar da dalibansa kamar su; Imam Malik Ibn Anas, Imam Al-Shafi'i, Muhammad al-Shaybani, Abu Yusuf, al-Tahawi, Ahmad Sirhindi, Shah Waliullah da sauransu.
Anfi saninsa da Abū Ḥanīfa ko kuma Imam Abū Ḥanīfa musamman a wurin mabiya Sunnah,[5] Yakasance dan karni na 8th ne, mabiyin Sunnah, Malamin Tauhidi kuma Alkali wanda asalinsa ba Parise ne.[6] shine yasamar da makarantar Hanafiyya ko Hanafi Mazhab, wanda har wayau itace Mazhabar dake da mafi yawan mabiya ahlus-sunnah a duniya. [6] Ana kiransa da al-Imām al-aʿẓam ("The Great Imam") and Sirāj al-aʾimma ("The Lamp of the Imams") a wurin mabiya ahlus-sunnah.[6][3]
An haife shi daga cikin Gidan musulunci a garin Kufa,[6] Abu Hanifa yatafi zuwa yankin Hejaz dake kasashen larabawa a waccan lokacin yayinda yake matashi, a nan ne yayi karatu a wuraren manyan malaman garin Makkah da Madina.[6] A matsayin sa na Malamin akida kuma mai hukunci Abu Hanifa yayi suna akan yardarsa da amfani da hankali wurin yin hukunci da ma akida (faqīh dhū raʾy).[6] makarantar Abu Hanifa itace ta zama zuwa makarantar Maturidi school of orthodox Sunni theology.[6]
Al'umman Zaydi Shi'a suma dai baa barsu abaya ba, Dan suna matukar girmama Imam Abu hanifa a matsayin wani babban Malamin addinin musulunci.[7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 cite book|last1 = A.C. Brown|first1 = Jonathan|authorlink=Jonathan A.C. Brown|title = Misquoting Muhammad: The Challenge and Choices of Interpreting the Prophet's Legacy|date = 2014|publisher = Oneworld Publications|isbn = 978-1780744209|pages = 24–5
- ↑ Mohsen Zakeri (1995), Sasanid soldiers in early Muslim society: the origins of 'Ayyārān and Futuwwa, p.293 [1]
- ↑ 3.0 3.1 Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedCambridge
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedCyril
- ↑ ABŪ ḤANĪFA, Encyclopædia Iranica
- ↑ 6.0 6.1 6.2 6.3 6.4 6.5 6.6 Pakatchi, Ahmad and Umar, Suheyl, "Abū Ḥanīfa", in: Encyclopaedia Islamica, Editors-in-Chief: Wilferd Madelung and, Farhad Daftary.
- ↑ Abu Bakr al-Jassas al-Razi. Ahkam al-Quran. Dar Al-Fikr Al-Beirutiyya. pp. volume 1 page 100.