Musnad Abu Hanifa ( Larabci: مسند أبو حنيفة‎ ) ya kasan ce yana daya daga cikin dadadden littafin hadisi wanda aka jingina shi ga malamin addinin musulunci Imam Abu Hanifa (80 AH- 150 AH).

Musnad Abu Hanifa
Asali
Mawallafi Imam Abu Hanifa
Characteristics
Genre (en) Fassara science of hadith (en) Fassara
Harshe Larabci

BayaniGyara

Ya ƙunshi hadisi kusan ɗari biyar (500). Littafin ba Imam Abu Hanifa da kansa ne ya rubuta shi ba amma ɗalibansa ne suka tattara shi. An rubuta shi a mafi kusa da rayuwar Annabi Muhammadu .

LittattafaiGyara

Litattafai da dama sun wallafa littafin a duk fadin duniya:

  • Musnad Imam Abu Hanifah (ra): An buga shi: Littafin Buƙatu (1 Janairu. 1901)
  • Musnad Imam Ul a Zam Abu Hanifah Ra: Bugawa: Littafin Akan Bukata

Duba kumaGyara

  • Jerin littattafan ahlussunna
  • Musnad al-Shafi'i
  • Musnad Ahmad bn Hanbal
  • Muwatta Malik
  • Kutub al-Sittah
  • Majma al-Zawa'id

ManazartaGyara