Open main menu
Abraham Lincoln
Abraham Lincoln O-77 matte collodion print.jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliTarayyar Amurka Gyara
sunan asaliAbraham Lincoln Gyara
sunaAbraham Gyara
sunan dangiLincoln Gyara
lokacin haihuwa12 ga Faburairu, 1809 Gyara
wurin haihuwaHodgenville Gyara
lokacin mutuwa15 ga Afirilu, 1865 Gyara
wurin mutuwaPetersen House Gyara
sanadiyar mutuwakisan kai Gyara
dalilin mutuwashot to the head Gyara
killed byJohn Wilkes Booth Gyara
wajen rufewaOak Ridge Cemetery, Springfield Gyara
ubaThomas Lincoln Gyara
uwaNancy Hanks Lincoln Gyara
siblingSarah Lincoln Grigsby, Thomas Lincoln, Jr. Gyara
mata/mijiMary Todd Lincoln Gyara
yarinya/yaroEdward Baker Lincoln, Tad Lincoln, Robert Todd Lincoln, William Wallace Lincoln Gyara
iyaliLincoln family Gyara
yaren haihuwaTuranci Gyara
harsunaTuranci Gyara
sana'aɗan siyasa, lawyer, statesperson Gyara
muƙamin da ya riƙeUnited States representative, President of the United States, member of the Illinois House of Representatives Gyara
influenced byBaibûl, Sufferings in Africa, The Pilgrim's Progress Gyara
significant eventfuneral and burial of Abraham Lincoln, First inauguration of Abraham Lincoln, assassination of Abraham Lincoln, Second inauguration of Abraham Lincoln Gyara
makarantano value Gyara
residenceSpringfield, Washington, D.C., Perry County, Hodgenville, Lincoln's New Salem Gyara
wurin aikiSpringfield, Washington, D.C. Gyara
jam'iyyaRepublican Party, Whig Party, National Union Party Gyara
candidacy in election1860 United States presidential election, 1864 United States presidential election, 1846 United States House of Representatives elections Gyara
wearstop hat, chin curtain Gyara
military rankcaptain Gyara
rikiciBlack Hawk War Gyara
military branchIllinois National Guard Gyara
archives atAbraham Lincoln Presidential Library and Museum, Beinecke Rare Book & Manuscript Library Gyara
owner ofLincoln Bible, Fido Gyara
depicted byLincoln, Evil Con Carne Gyara
Regensburg ClassificationHT 5960 Gyara

Abraham Lincoln (Yarayu daga February 12, 1809 – April 15, 1865) Dan Amurka, lauya kuma Dan'siyasa wanda ya mulki kasar a matsayin shugaba na goma sha shida (16th) Shugaban Amurka tun daga 1861 har sanda aka kashe shi a watan April 1865. Lincoln yajagoranci kasar Civil War, mafi zubda jinin yaki da kasar ta taba yi, akan siyasa da dokokin kasa.[1][2] akan hakane yasa yakare kungiyoyi, Hana sayen bayi, da kara karfin gwamnatin tarayya, da sabunta tattalin arziki.

An haife shi a Kentucky, Lincoln ya girma a western frontier daga gidan talakawa. Wadanda suka ilimantar da kansu, yazama lawyer a Illinois. Ya kuma zama shugaban Jam'iyar Whig , yayi shekara takwas a majalisa da kuma biyu a Congress, sannan yakoma cigaba da aikin lauyansa. Ganin cewar yan dimokradiya sun sake bude yammacin garin prairie dan cigaba da saida bayi yasa yadawo cikin siyasa a 1854.

AnazarciGyara

  1. William A. Pencak (2009). Encyclopedia of the Veteran in America. ABC-CLIO. p. 222. ISBN 978-0-313-08759-2.  Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  2. Finkelman, Paul; Gottlieb, Stephen E. (2009). Toward a Usable Past: Liberty Under State Constitutions. U of Georgia Press. p. 388.