Abdullah Awad Al-Juhany ( Larabci: عبد الله عواد الجهني‎ ), daya ne daga cikin Limamai tara na Babban Masallacin Harami na Makkah. Ya yi digirin digirgir ( BA) a tsangayar Qur'ani a jami'ar Musulunci ta Madinah, da digirin digirgir (Ph.D) a jami'ar Umm al-Qura ta Makkah.[1][2][3][4][5] Al-Juhany ya jagoranci sallar tarawihi a watan Ramadan a Makka tun shekara ta 2005. Qira'arsa ta game ko'ina kuma jama'ar musulmi da dama suna yada qira'arsa a duniya a kasashe daba-daban.[6]

Abdullahi Awad Juhany
Rayuwa
Haihuwa Madinah, 13 ga Janairu, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Saudi Arebiya
Harshen uwa Larabci
Karatu
Makaranta Umm al-Qura University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Liman
Imani
Addini Musulunci

An nada shi limamin Masjid Al Haram, Makka a watan Yuli shekarar 2007. Kuma ya kasance limamin Masjid Al Haram na Makkah, Masjid Al Nabawi a Madina, Masjid Quba da Masjid Qiblatain.

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. News, Arab (13 April 2019). "Sheikh Abdullah Awad Al-Juhani, imam at the Grand Mosque in Makkah". Arabnews.com. Arabnews. Retrieved 16 September 2021.
  2. "Imam-e-Kaaba to give sermon, lead Friday prayer at Faisal Mosque". www.thenews.com.pk (in Turanci). Retrieved 2021-09-15.
  3. "Imam-e-Kaaba to visit parliament house today". The Nation (in Turanci). 2019-04-15. Retrieved 2021-09-15.
  4. Permana, Rakhmad Hidayatulloh. "Syeikh Baleelah Diserang Saat Khotbah, Ini 11 Imam-Khatib Masjidil Haram". detiknews (in Harshen Indunusiya). Retrieved 2021-09-15.
  5. "2 Billion Muslims follow Sheikh Juhany as their Imam of Ka'aba". Daily Times (in Turanci). 2019-04-24. Retrieved 2021-09-15.
  6. "2 Billion Muslims follow Sheikh Juhany as their Imam of Ka'aba". Daily Times (in Turanci). 25 April 2019. Retrieved 22 May 2023.