Masallacin Quba masallaci ne a Madina . Masallaci ne mafi daɗewa a duniya. Lokacin da Annabi Muhammad(SAW) da abokansa suke zuwa Madina, sai suka tsaya a Ƙuba.Annabi Muhammad(SAW) ya fara gina masallacin ne bayan abokinshi ya taimaka masa. Umar na II ya kara wata minaret kuma ya fadada masallacin. Suleiman mai martaba ya rusa masallacin tare da sake gina shi.

Masallacin Quba
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
Province of Saudi Arabia (en) FassaraMedina Province (en) Fassara
Babban birniMadinah
Coordinates 24°26′21″N 39°37′02″E / 24.439166666667°N 39.617222222222°E / 24.439166666667; 39.617222222222
Map
History and use
Opening622
Addini Musulunci
Karatun Gine-gine
Zanen gini Abdel-Wahed El-Wakil (en) Fassara
Style (en) Fassara Islamic architecture (en) Fassara

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe