Liman
position
subclass ofreligious leader Gyara
bangare naclergy Gyara
addiniMusulunci Gyara
female form of labelimame, Imamin, imamino, إمامة Gyara
male form of labelإمام Gyara
ISCO-88 occupation code2460 Gyara

Imam (lafazi|ɪ|ˈmɑːm; larabci إمام, furucci|imām; jam'i: Limamai, larabci أئمة, furucci|aʼimmah) wani nau'in Shugabanci ne a Musulunci.

Imam jagora

Anfi yawan amfani dashi ga baiwa mai jagoranci sallah a masallaci da kuma ga al'ummar Musulmi a tsakanin ahlus-sunna Sunni Muslims. A wannan ma'anar, imamai sune masu jagoranci a ayyukan ibadah da bauta, kuma Shugabannin al'umma, da bayar da shawarwari akan Addini.

Amma a wurin mabiya Shi'a Muslims, Liman nada ma'ana dabanne da matsayinsu tun daga imamah; wadanda ake lakabawa yan Ahl al-Bayt kawai, Mutanen gidan manzon Allah Muhammad tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi, kuma aka sanyawa guda goma sha hudu (14) kawai.[1]

AnazarciGyara

  1. harvnb|Corbin|1993|p=30