Ogbomosho (lafazi: /ogbomosho/) birni ne, da ke a jihar Oyo, a ƙasar Najeriya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 354,690 ne.

Ogbomosho


Wuri
Map
 8°08′N 4°15′E / 8.13°N 4.25°E / 8.13; 4.25
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaOyo
Yawan mutane
Faɗi 1,032,000 (2010)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 329 m
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 210101
Kasancewa a yanki na lokaci
ƙofar shiga Ogmosho
Babbar Cocin Ogbomosho
Hanya ta biyu ta shiga kofar Lautech