Talatan Mafara karamar hukuma ce dake a Jihar Zamfara, Arewa maso yamman Nijeriya.

Talata-Mafara

Wuri
Map
 12°21′N 6°04′E / 12.35°N 6.07°E / 12.35; 6.07
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Zamfara
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,430 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

tana daya daga cikin manyan kanana hukumomi a Nigeria tanada yawan mutane kimanin 1.2 m