Open main menu

Wikipedia β

Waƙoƙin Hausa

Waƙoƙin Gargajiya

Kamar dai yadda kowacce al'ada ko Kabila ta ke da mawakanta, to ita ma kabilar Hausa ta na da na ta mawakan, wadanda su ka yi wakoki ma su tarin yawa, cike da hikimomi da basira marar adadi.

Wasu daga cikin mawakan, sun yi wakoki daban-daban, wasu kuma jigon wakokin nasu iri daya ne. Akwai mawakan Sarakuna, akwai na Sha'awa, akwai na Manoma ko 'Yan Dambe ko 'Yan Kasuwa, da dai sauransu.

Mawakan Gargajiya Daga NijeriyaGyara

Wannan sunayen wasu ne daga shahararrun mawakan gargajiya, matattu da kuma rayayyu daga Nijeriya. Mafi yawancinsu dai sun riga mu gidan gaskiya.

  • [Sarkin Taushin Katsina]]

Mawakan Gargajiya Daga Kasashen KetareGyara