Ɗan Maraya Jos
Hausa traditional musician
(an turo daga Dan Maraya Jos)
Ɗan Maraya Jos yana ɗaya daga cikin fitattun mawaƙa a ƙasar hausa.[1].
Ɗan Maraya Jos | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jos, 1946 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 20 ga Yuni, 2015 |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi |
Tarihi
gyara sasheAn kuma haifi Adamu Dan Maraya a shekarar alif dari tara da arba'in da shida 1946 a garin Bukur da ke cikin jihar Plateau. Bayan rasuwar uwayensa, aka fara kiransa Dan Maraya (an orphan) watau Wanda mahaifinsa ya rasu. [2][3] Da na kumshe da labaru a kan waƙoƙi ɗan rayuwar ɗan Maraya Jos, ɗan Maraya ya kuma yi suna kwarai a arewacin Najeriya, Nijer, Gana da Kamaru. Yawancin waƙoƙin ɗan Maraya suna bayani ne a kan al'amurra na yau da kullum da ke fuskantar mutane a ƙasar Hausa.Ya mutu ran asabar 20 ga watan June shekara ta 2015.[4]
WaƘoƘi
gyara sasheKaɗan daga cikin waƙoƙinsa su ne:
s/n | WaƘoƘi | ||
---|---|---|---|
1 | Auren Dole | ||
2 | Gangar Ciki | ||
3 | ɗan Adam |
- Talakawa
- Mai Akwai Da Babu
- Waƙar Sana'a
- Gangar Malamai
- Siyasa
- Haƙuri
- Malalaci
- Duniya
- Ina Ruwan Wani
- Isahara
- Waƙar Aure
- Bob Guy
Bibiliyo
gyara sashe- Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.
- The Sokoto Caliphate : history and legacies, 1804-2004. Bobboyi, H., Yakubu, Mahmood. (1st ed ed.). Kaduna, Nigeria: Arewa House. 2006. ISBN 978-135-166-7. OCLC 156890366.
- Smaldone, Joseph P. (1977). Warfare in the Sokoto Caliphate : historical and sociological perspectivesISBN0-521-21069-0OCLC2371710
Manazarta
gyara sashe- ↑ Furniss,Graham (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa.p.10
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2009-02-14. Retrieved 2009-08-16.
- ↑ http://www.gumel.com/hausa/wakoki/wakoki.htm
- ↑ Sotubo, 'Jola. "Dan Maraya Jos: Hausa music legend dies at 69". Retrieved 26 October 2018.[permanent dead link]