Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Duma,Daya ce daga cikin shukokin da akeyi a kasar hausa,da ita ake Samar da Koko,masaki,ludayi,kwarya,kokob butar zuba ruwa da sauran su.gwargwadon girmanta gwargwadon anfani da za'ayi da ita.