Tsuntsu
Tsuntsu (namiji), Tsuntsuwa (mace), Tsuntsaye (jam'i), amma Bahaushe kan yi amfani da kalmar Tsuntsu ne akasari wajen yin ishara da jam'i na kowanne kala na tsintsaye. Tsuntsu na daga rukuni na Dabbobi masu kashin baya wanda ya samo asali daga tsohuwar dabbar nan wato Jegare. Suna da fuka-fukai hakan suna da gashi sannan kuma suna tashi sama. Akasarin tsuntsaye na wannan karnin basu da hakora hakanan kuma sunayin kwai, kuma a sama bisa kan bishiyoyi suke yin rayuwar su. Girman jiki na tsuntsaye ya kama ne daga santimita 5 zuwa muta 2.70.[1]
Tsuntsu | |
---|---|
Scientific classification | |
Superclass | Tetrapoda (mul) |
class (en) | Aves Linnaeus, 1758
|
General information | |
Tsatso | Kwai, feather (en) , nama da bird faeces (en) |
Nau'ikan tsuntaye
gyara sasheAkwai nau'ika na tsuntsaye daban-daban a sassan duniya, kama daga manya zuwa kanana.
Wanna teburin ya kawo sunayen tsuntsaye ne da kuma yadda ake furta sunan, dama yadda sun an tsuntsun yake cikin harshen Latanci da kuma sunan sa a kimiyance.[1][2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Isa Dutse da Roger Blench (2003). Hausa names of some common birds around Hadejia-Nguru wetlands Archived 2019-07-13 at the Wayback Machine.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 2.3 2.4 2.5 2.6 2.7 Manvell, Adam (2012). A Preliminary Hausa Bird Lexicon.