Gauraka
Gauraka (da Latinanci Balearica pavonina) tsuntsu ne wanda yake rayuwa a kusa da fadamu. Gaurakun da ba kudu maso yammacin afrika suke ba suna haihuwa tsakanin watan Mayu zuwa December, su kuma na kudu maso yammacin afrika suna haihuwa tsakanin july zuwa january nakowane shekara.
Gauraka | |
---|---|
Conservation status | |
Vulnerable (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Class | Aves |
Order | Gruiformes (en) |
Dangi | Gruidae (en) |
Genus | Balearica (en) |
jinsi | Balearica pavonina Linnaeus, 1758
|
General information | |
Nauyi | 137 g da 3.629 kg |
Faɗi | 190 cm |
wannan tsuntsu yana barazanar gushewa kuma kimanin guda dubu ashirin ne suka rage a wani bincika da masana suka, yakan yasa an rasa kaso 60 daga cikin 100 nasu. Abunda ya haifar da hakan shine noma da mutane sukeyi sakamakon yawaitar mutanen dake rayuwa ko noma kusa da fadamu.