Babba da jaka
Babba da jaka ko Borin tinke (da Latinanci Leptoptilos crumeniferus) tsuntsu ne.
Babba da jaka | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Class | Aves |
Order | Ciconiiformes (en) |
Dangi | stork (en) |
Tribe | Leptoptilini (en) |
Genus | Leptoptilos (en) |
jinsi | Leptoptilos crumenifer Lesson, 1831
|
Geographic distribution | |
General information | |
Faɗi | 256 cm |
Babban da jaka tsuntsune wanda yake da kafa biyu sannan yana kuma da dogon baki wanda yake iya cakar halittun bakin ruwa kamar kwari tana kifi kaguwa dadai sauransu sanan a kirjinsa akwai wata jaka kamar laya wacce yake iya ajiye abinda ya samo akiwo damin kaiwa ya'yansa suma susami abin kalaci
An kuma fi samun babba da jaka a gurin dayake da ruwa
Hotuna
gyara sashe-
Babba da Jaka a bakin ruwa
-
Babba da Jaka
-
Babba da Jaka, Habasha
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
.Tsunne mai dogon baki da kafafuwa. Yana cin dukkan abincin da tsutsun yake ci.