Jan baki ko jan bai (Quelea quelea) tsuntsu ne.[1]

Jan baki
Conservation status

Least Concern (en) Fassara  (IUCN 3.1)
Scientific classification
ClassAves
OrderPasseriformes (mul) Passeriformes
DangiPloceidae (en) Ploceidae
GenusQuelea (en) Quelea
jinsi Quelea quelea
Linnaeus, 1758
Geographic distribution
General information
Nauyi 1.78 g da 18.8 g
Jan baki
Jan baki

Jan baki abun kwalliya ne da mata suka fi amfani dashi wajen canja kalar lebe da kuma yanayin sa, wanda aka kirkira daga kakin zuma da kuma mai. Mabanbantan (PIGMENTS=wani sinadari wanda ake samu a jikin mutane ko dabbobi ko a jikin tsirrai wanda kuma yake baiwa fatan jiki ko ganyen tsirrai takamammen launi)da sauran sinadarai kamar irin su siliki. Amfani da jan baki a zamanin da dana yanzu,amfani da jan baki yayi kaurin suna a yammancin dunia a karni na 16th.Wasu jan bakin sun kunshi burbushin kayan aiki mai guba.

  1. Isa Dutse da Roger Blench (2003). Hausa names of some common birds around Hadejia-Nguru wetlands Archived 2019-07-13 at the Wayback Machine.