Suhayb dan Roma ko kuma Suhayb al-Rumi (da larabci: صُهَيْب ٱلرُّومِيّ‎, Ṣuhayb ar-Rūmīy, haihuwa c. 587), kuma ana kiran shi da Suhayb dan Sinan (da larabci: صُهَيْب ٱبْن سِنَان‎), wanda a da ya kasance bawa ne.

Simpleicons Interface user-outline.svg Suhayb ar-Rumi
صهيب الرومي.png
Rayuwa
Haihuwa Irak, 587
ƙasa Sasanian Empire (en) Fassara
Daular Rumawa
Khulafa'hur-Rashidun
ƙungiyar ƙabila Larabawa
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Madinah, 1 ga Maris, 659
Makwanci Al-Baqi'
Karatu
Harsuna Greek (en) Fassara
Larabci
Sana'a
Sana'a merchant (en) Fassara, Soja da Liman
Wurin aiki Makkah da Madinah
Imani
Addini Musulunci


ManazartaGyara