Bouaké
Bouaké (lafazi: /bwake/) birni ne, da ke a ƙasar Côte d'Ivoire. Shi ne babban birnin lardin Vallée du Bandama (Kwarin Bandama). Bouaké ya na da yawan jama'a 536,189, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Bouaké a shekara ta 1899.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Côte d'Ivoire | |||
Region of Côte d'Ivoire (en) ![]() | Vallée du Bandama Region (en) ![]() | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 659,233 (2010) | |||
• Yawan mutane | 9,183.05 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 71,788,000 m² | |||
Altitude (en) ![]() | 312 m | |||
Sun raba iyaka da |
Katiola (en) ![]() | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1899 |