Zarma
Zarma (anakuma furta Djerma, Dyabarma, Dyarma, Dyerma, Adzerma, Zabarma, Zarbarma, Zarma, Zarmaci ko Zerma) daya ne daga harsunan Songhay. Yana daya daga nagabagaba a harsunan kasar dake kudu maso yammacin Afrika wato Nijar. Zarma ne babban harshen da ake mu'amalla dashi a kasar bayan harshen Hausa. Akwai masu jin harshen sama da miliyan 2.
Zarma | |
---|---|
Baƙaƙen boko | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
dje |
Glottolog |
zarm1239 [1] |
Asalin sunan harshen shine Djerma amma wasu akasari faransawa kan kira harshen da Zerma, hakanan Hausawa na cewa Zabarmanci masujin yaren Zabarmawa namiji Bazamarme mace Bazamarmiya, amma kamar yadda suke kiran kansu a cikin yarensu da Zarma haka kusan akasari ma ake kiransu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Zarma". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.