Saki, ana kiransa da warwarewar aure, shine hanyar da ake bi wurin kawo karshen zaman takewar aure.[1] Ya haɗa da sokewa ko sake fasalin iko da nauye-nauyen dake cikin aure, da rushe dangantakar datake tsakanin ma'aurata a karkashin dokar wata kasa ko jiha[2]. Dokokin saki sun banbanta a kasashen duniya,[1] amma a mafi yawan kasashe, saki na bukatar tabbacin kotu ko na wasu hukumomi da aka amince dasu na doka, wanda yahada da abubuwa kamar rarraba kayayyaki,[3] wurin zaman ɗa,[3] alimony (taimakon aboki/abokiyar zama), ziyartan ɗa / access, lokacin iyayentaka, taimakon ɗa, da raba bashi. A yawan cin kasashe, monogamy shi aka amince dashi a doka, haka yasa bayan saki ma'auratan ka iya auren wanda suke so daga baya; amma a polygamy an yarda sai dai ba'a yarda da polyandry ba, saki nasa mata ta aure wani datake so.

Wikidata.svgSaki
marital status (en) Fassara
Marilyn Monroe and Jerry Giesler 3.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na rushewa, separation (en) Fassara, detachment (en) Fassara, breakup (en) Fassara da end cause (en) Fassara
Mabiyi married (en) Fassara da legal separation (en) Fassara
Has cause (en) Fassara marital breakdown (en) Fassara
Yana haddasa divorcee (en) Fassara
Hannun riga da Aure

Saki ba daya yake da kashe-aure ba, wanda ke tabbatar da cewa aure baiyi ba kuma bai halatta, tare da rabuwar ko de jure.

Sai dai akwai kasashen da basu yarda da saki ba bayan anyi aure, kasashen kuwa sune; Philippines, Birnin Vatica da kuma British Crown Dependency na Sark.[4] a kasar Philippines, saki ga wadanda ba-Musulmai ba Filipinos ba halas bane saidai idan mijin ko matar ba yar'kasa bace kuma sun cika wasu sharudda.[5] amma a birnin Vatica, ita jiha ce ta ikilisiya (ecclesia), wanda bashi da wani hanyar yin saki. Kasashen da suka amince da Saki bada dadewa ba sune; Italy (1970), Portugal (1975), Brazil (1977), Spain (1981), Argentina (1987),[6] Paraguay (1991),[7] Colombia (1991*[7][8]), Andorra (1995),[9] Ireland (1996), Chile (2004)[10] da kasar Malta (2011).

BiblioGyara

Madauci, Ibrahim. (1968). Hausa customs. Isa, Yahaya., Daura, Bello. [Zaria]: Northern Nigerian Pub. Co. ISBN 978-169-097-6.OCLC 489903061.

AnazarciGyara

  1. 1.0 1.1 "Divorce". Encyclopaedia Britannica.
  2. Madauci, Ibrahim. (1968). Hausa customs. Isa, Yahaya., Daura, Bello. [Zaria]: Northern Nigerian Pub. Co. pp.310. ISBN 978-169-097-6.
  3. 3.0 3.1 "Family law". Encyclopaedia Britannica. |section= ignored (help)
  4. Kaushik (2013-08-17). "Isle of Sark: Europe's Last Feudal State". Amusing Planet. Retrieved 2017-05-13.
  5. Gloria, Charmian K (2007). "Who needs divorce in the Philippines?". Mindanao Law Journal. 1: 18–28.
  6. "Divorce Is Now Legal in Argentina but, So Far, Few Couples Have Taken the Break". Los Angeles Times.
  7. 7.0 7.1 Sex and the State: Abortion, Divorce, and the Family Under Latin. American Dictatorships and Democracies, by Mala Htun, pp 102
  8. Divorce between 1976 and 1991 was allowed only for non-Catholics.
  9. Le divorce en droit comparé: Europe by Bernard Dutoit, Raphaël Arn, Béatrice Sfondylia, Camilla Taminelli, pp.56
  10. "Chile introduces right to divorce". BBC News. BBC. November 18, 2004. Retrieved 2013-11-01.