Kolombiya

ƙasa a nahiyar Amurka ta Kudu
(an turo daga Colombia)

Kolombiya (lafazi: /kolombiya/) ko Kwalambiya[1] ko Colombia (da harshen Hispaniya, da harshen Turanci), ƙasa ne da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Kolombiya yana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 1,141,748. Kolombiya yana da yawan jama'a 49,100,000, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017[2].

Kolombiya
Colombia
Flag of Colombia.svg Coat of arms of Colombia.svg
Administration
Government jamhuriya
Head of state Iván Duque Márquez (en) Fassara
Capital Bogotá
Official languages Spanish (en) Fassara
Geography
COL orthographic (San Andrés and Providencia special).svg da LocationColombia.svg
Area 1141748 km²
Borders with Ecuador, Panama, Peru, Venezuela, Brazil da Nicaragua
Demography
Population 49,065,615 imezdaɣ. (2017)
Density 42.97 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−05:00 (en) Fassara
Internet TLD .co (en) Fassara
Calling code +57
Currency Colombian peso (en) Fassara
colombia.travel…
Kasar kwolambiya

Kolombiya yana da iyaka da Panama, Peru, Venezuela, Brazil da kuma Ekweita.

Babban birnin Kolombiya shine Bogotá.

TarihiGyara

 
Ministan kasar kwolombiya

MulkiGyara

 
Kudin kasar kwolombiya

ArzikiGyara

 
Wasan kwallon kafa a kwolambiya

WasanniGyara

 
Yan sandan kasar kwolombiya

Fannin tsaroGyara

KimiyaGyara

Al'aduGyara

AddinaiGyara

MutaneGyara

HotunaGyara

ManazartaGyara

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.