Aure, kuma ana kiransa da matrimony a (turance) ko ɗaurin aure, ita ce haɗuwa tsakanin miji da mata wanda haɗuwar ke haifar da iko da wajabci a tsakanin ma'auratan, da kuma tsakaninsu da 'ya'yan da zasu Haifa ko su ɗauki riƙo ta hanyar wannan auren.[1] Akwai ire-iren aure iri biyu:

Wikidata.svgAure
legal institution (en) Fassara
Ayşegül Ferhat Kurtoğlu.JPG
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na intimate relationship (en) Fassara
Mabiyi Baiko
Ta biyo baya legal separation (en) Fassara
Has quality (en) Fassara types of marriages (en) Fassara
Hannun riga da not married (en) Fassara
Facet of (en) Fassara addini, sexual morality (en) Fassara da procreation (en) Fassara
Zoben aure guda biyu.
Kayan bikin sarakai a kasar Sweden a 1766 acikin Livrustkammaren dake garin Stockholm
Aure
Auren soyayya
wasu masoya a ranar auren su

a. Auren gargajiya

b. Auren Zamani

Dukkansu aure ne wanda akeyi tsakanin masoya biyu, da yardar masoyan da kuma iyayensu.[2]

Bayani Akan Ire-iren AureGyara

a. Auren gargajiya shine wanda akeyi a gida ko a massalaci, bayan an gayyata mutane su zo su shaida taron auren masoyan biyu.

 
Shaidar Aure

b. Auren zamani shine wanda akeyin shi a kotu tare da shaidawar alkali watau mai shara'a, ma'auratan suna biyan kudin fom daza su cika a gaban alkali. Bayan cika fom din za'a wallafa fom din a gidan jarida na kwan ashirin da daya (21), idan bayan wannan lokaci wani bai zo yace komai a kai ba, alkali zai basu takardan shaida daurin aure tsakanin masoyan biyu watau wanda da turanci ake kiranshi da "Marriage certificate" daga nan sai alkali yayi umarni da suje choci ko massalaci don aiwatarwa biza tsarin addinan da suke bi.

ManazartaGyara

  1. Haviland, William A.; Prins, Harald E.L.; McBride, Bunny; Walrath, Dana (2011). Cultural Anthropology: The Human Challenge (13th ed.). Cengage Learning. ISBN 978-0-495-81178-7. "A nonethnocentric definition of marriage is a culturally sanctioned union between two or more people that establishes certain rights and obligations between the people, between them and their children, and between them and their in-laws."
  2. https://lawpadi.com/types-of-marriages-in-nigeria/