Republic of Paraguay (Turanci) República del Paraguay (Spanish) Tetã Paraguái (Guarani)
Jamhuriyar Paraguay (Hausa)
Flag of Paraguay.svg Coat of arms of Paraguay.svg
motto: "Paz y justicia" (Spanish)

"Peace and justice" "

Paraguay (orthographic projection).svg

Faragwai ko Paraguay ƙasa ce dake a nahiyar Amurka a inda ake kira da Amurka ta kudu. Babban birnin ta itace Asunción wanda birnin na daya daga cikin mafi yawan alumma a kasar, da yawan mutane da suka fi dubu dari biyar da arba'in ( 540,000 ). Shugaban kasar shine Mario Abdo Benitez.