Sadiq Sani Sadiq
Ɗan fim ɗin kwaikwayo ne a najiriya an haife shi ne a shekarar (1981)
Sadiq Sani Sadiq (An haife shi ne a ranar biyu ga watan Fabrairu a shekarar ta alif 1981). dan Najeriya ɗan wasan]] kwaikwayo ne na Najeriya wato Kannywood. [1][2] A cikin shekara ta 2012 ya fito a wani shiri mai suna Blood and Henna, wani fim [Nollywood|wanda Kenneth Gyang ya jagoranta tare da Nafisat Abdullahi da Ali Nuhu.[3] Ya samu kyaututtuka da karramawa ciki har da kyautar Kannywood ta shekarar 2015 a rukunin lambar yabo ta jurors wanda kamfanin MTN Najeriya ta shirya. Ya kuma samu lambar yabo ta City People Entertainment a shekara ta 2014 da kuma 2017.[4] Yana da aure da kuma 'ya'ya biyu.[5] yayi fina finai da dama a masana'antar.
Sadiq Sani Sadiq | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jos, 2 ga Faburairu, 1981 (43 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo |
Kyaututtuka
gyara sasheShekara | Kyauta | Nau'i | Sakamakon |
---|---|---|---|
2014 | Kyaututtukan Nishadin City People.[6] | Gwarzon Sabon Jarumi | |
2015 | Kannywood Awards | Gwarzon Jarumi | Nasara |
2017 | Kyaututtukan Nishadin City People | Gwarzuwar Jaruma[7] | |
2018 | Kannywood Awards | Gwarzon Jarumi | Nasara |
Filmography
gyara sasheSadiq ya fito a fina -finan kannywood sama da 200.[8]
Taken | Shekara |
---|---|
Addini Ko Al'ada | ND |
Ga Fili Ga Mai Doki | ND |
Har Abada | ND |
Inda Rai | ND |
Jari Hujja | ND |
Larai | ND |
Gani Ina So | ND |
Rawar Gani | ND |
Sakayya | ND |
Tsangaya | ND |
Waye Isashshe | ND |
Yar Mama | ND |
Bana Bakwai | 2007 |
Artabu | 2009 |
Ummi Adnan | 2011 |
Sa'ar Mata | 2011 |
Adamsy | 2011 |
Abu Naka | 2012 |
Jini da Henna | 2012 |
Dan Marayan Zaki | 2012 |
Dare Daya | 2012 |
Kara Da Kiyashi | 2012 |
NI Da Kai Da Shi | 2012 |
Noor (Hasken) | 2012 |
Talatu | 2012 |
Ukuba | 2012 |
Zo Muje | 2012 |
Farin Dare | 2013 |
Hijira | 2013 |
Makahon So | 2013 |
Rai Dangin Goro | 2013 |
Rayuwa Bayan Mutuwa | 2013 |
Tsumagiya | 2013 |
Ashabul Kahfi | 2014 |
Ya Daga Allah | 2014 |
Bayan Duhu | 2014 |
Daga Ni Sai Ke | 2014 |
Hanyar Kano | 2014 |
Kisan Gilla | 2014 |
Mati Da Lado | 2014 |
Sabuwar Sangaya | 2014 |
Suma Mata Ne | 2014 |
Alkalin Kauye | 2015 |
Halacci | 2015 |
Sallamar So | 2015 |
Kasa Ta | 2015 |
Jamila | 2016 |
Nisan Kiwo | 2016 |
Shinaz | 2016 |
Ba Tabbas | 2017 |
Rariya | 2017 |
Dangin Miji | 2017 |
Larura (Jerin Sababbin Talabijin) | 2017 |
Makaryaci | 2017 |
Wacece Sarauniya | 2017 |
Abbana | 2018 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://allafrica.com/stories/201206020426.html
- ↑ "Ina so dana ya gaje ni a fim- Sadiq Sani Sadiq". BBC News Hausa. 2017-08-16. Retrieved 2020-09-24.
- ↑ "Blood and Henna [HausaFilms.TV - Kannywood, Fina-finai, Hausa Movies, TV and Celebrities]". hausafilms.tv. HausaTv. Retrieved 13 October 2019.
- ↑ "Sadiq Sani Sadiq da hafsat Idris sune gwarzayen gasar wannan shekarar". Pulse Nigeria (in Turanci). 2018-09-18. Retrieved 2020-09-24.
- ↑ Victoria, Bamas (2016-11-23). "Kannywood: Sadiq Sani Sadiq shares wife photo". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2020-09-24.
- ↑ "Kannywood at the 2014 City People Entertainment Awards - Winners and Nominees [HausaFilms.TV - Kannywood, Fina-finai, Hausa Movies, TV and Celebrities]". hausafilms.tv. Hausatv. Retrieved 13 October 2019.
- ↑ "KANO & KADUNA Actors To Storm City People Movie Awards". City People Magazine. City People Magazine. 28 August 2018. Retrieved 13 October 2019.
- ↑ "Sadiq Sani Sadiq [HausaFilms.TV - Kannywood, Fina-finai, Hausa Movies, TV and Celebrities]". hausafilms.tv. Hausatv. Retrieved 13 October 2019.